About

Barka da zuwa hausa Smart Tech shafin da ke koyar da dukkan abinda ya shafi technology a harshen hausa.

Hausa Smart Tech ya fara ne daga YouTube channel tashar YouTube da ake dora bidiyoyin da ke Bayani akan wayoyi kirar Android da applications da sauran su fatan alheri daga.

Hausa Smart Tech

Me Mutane Sukace

Kagano kai waye ka gano baiwarka Kai aiki dai dai da baiwarka domin babu wanda ya San Kai waye balle har ya fada ma me zakayi.

Buzo Dan Fillo

Ka fara duk abinda zakayi a yau kar ka ce sai gobe.

Mubarakeey